Shuaibu Isma'il, wanda aka fi sani da Kulu, ya rasu ranar laraba, 23 ga watan fabrairu, 2004 [23/02/2004]; Baffa Yaro, watau Yautai, ya rasu ranar Juma'a 25 ga watan Maris, 2005 [25/03/2005]; Umar Sabo Katakore, ya rasu ranar Juma'a 19 ga watan Mayu, 2006; Hussaina Gombe [Tsigai], ta rasu ranar lahadi, 8 ga watan Afrilu, 2007; Shuaibu Mohammed [Wanzan], shima lahadi, 8 ga Afrilu, 2007 [08/04/2007; Lawal Alhassan Kaura, ranar talata 13 ga watan Disamba, 2014 [13/12/2014]; Sai kuma Rabilu Musa Ibro, ranar 9 ga watan Disamba, 2014 [09/12/2014.
Allah ya jikan su amin.
Allah ya jikan su amin.
Comments
Post a Comment