Lokacin da tsohon gwamna Mallam Ibrahim Shekarau ya kikiro
hukumar A Daidaita Sahu tayi matukar kokari wajen inganta da saita tunani, dabi’a
da ci gaban dan adam, wanda a cikin kokarin har takai ga bada gudummawa wajen
buga wasu littattafai domin inganta rayuwar al’umma.
Ga kadan daga cikin littattafan, wadanda kuma in Allah ya
yarda, da sannu zamu kawo muku su a
wannan shafi naku.
1, Wanda ya dogara ga Allah baya tabewa
2, Hasken ilmi
3, Wanzamin Bono
4, Tallan Yan Mata ko
faduwa
5, Gargadi Ga mata
6, Sutura ko tsiraici
7, Da Na Sani
8, Tarbiyya A
Musulunci
9, Algus a cikin kasuwanci
10, Shiriyar Bazata
11, Ceto ko cuta
12, A dalilin talla
13, Algus
14, Kyakkyawar Rayuwa
15, Sakayya ce
16, Yar Bahaushe
17, Ciki Da gaskiya
18, An gudu ba’a
tsira ba
19, Mugun Ji
20, Garin Banza
21, A bugi jaki, a bar
bugun taiki
22, Kowa yayi da kyau
Comments
Post a Comment